iqna

IQNA

kasar oman
IQNA - Ma'aikatar kula da harkokin addini, da'awah da jagoranci addinin musulunci ta kasar Saudiyya ta bayar da gudunmuwar kwafin kur'ani mai tsarki 10,000 ga maziyartan baje kolin littafai na kasa da kasa na Muscat a kasar Oman.
Lambar Labari: 3490743    Ranar Watsawa : 2024/03/03

Mascat (IQNA) A ranar 23 ga watan Agusta ne za a gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki karo na 31 na Sultan Qaboos a birnin Amman.
Lambar Labari: 3489506    Ranar Watsawa : 2023/07/20

Tehran (IQNA) Duk da zamanantar da rayuwa da samar da kowane irin kayan wasa da nishaɗi, al'adar "Qarangshoh" ta ci gaba da wanzuwa a Oman. Yara kuma suna zuwa tarbar watan Ramadan da fitulu a hannunsu da rera wakoki.
Lambar Labari: 3488902    Ranar Watsawa : 2023/04/01

Tehran (IQNA) Ana gudanar da matakin share fage na gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Oman karo na 30 a kasar, kuma cibiyoyi 25 daga ko'ina cikin kasar ne ke halartar gasar.
Lambar Labari: 3488028    Ranar Watsawa : 2022/10/18

Daga Gobe Za A Fara Gudanar Da;
Tehran (IQNA) A gobe litinin 22  ga watan Agusta ne za a fara gasar kur'ani ta kasa karo na 30 na "Sultan Qaboos" na kasar Oman tare da gudanar da matakin share fage a kasar.
Lambar Labari: 3487721    Ranar Watsawa : 2022/08/21

Tehran (IQNA) Babban bankin kasar Oman ya sanar da cewa, a shekarar da ta gabata an samu bunkasuwar bankin Musulunci a wannan kasa.
Lambar Labari: 3487673    Ranar Watsawa : 2022/08/11

Tehran (IQNA) Huza Albaluchi matashi ne dan kasar Oman wanda ya yi karatun kur'ani da kira'a ta tartil a Jordan.
Lambar Labari: 3486298    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne Allah ya yi Salim Bin Khalfan Albaluchi dan kasar Oman rasuwa, wanda ya share shekaru 12 yana hidima ga kur’ani.
Lambar Labari: 3481052    Ranar Watsawa : 2016/12/20